Matsayar EFCC ta ci karo data ofishin yada labaran Yahaya Bello dake cewar tsohon gwamnan ya mutunta gayyatar hukumar.
Wata sanarwa da Kakakin rundunar Manjo Stephen Nantip Zhakom ya fitar a ranar Talata ta ce an kama makaman ne a wani same da ...
Tuhumar ta kuma zargi Combs da jagorantar wata kungiya ta laifi. Masu gabatar da kara sun ce shi da abokan aikinsa sun aikata ...
A kudu maso yammacin Poland, ruwa ya ci mutum daya an kuma sauya wa dubban mutane matsugunni a tsallaken iyaka a Jamhuriyar ...
A sakon da ta wallafa a shafinta na X a yau Juma’a, rundunar sojin na cigaba da kai zafafan hare-hare akan ‘yan ta’adda a ...
Ya kuma bayyana kisan kasurgumin dan ta’addar nan Halilu Sububu da ya addabi jihar Zamfara a matsayin wata nasara da dakarun ...
Thomas- Greenfield ta shaida wa Kwamitin Hulda da kasashen Wajen cewa “Shekara da shekaru, kasashen nahiyar suna ta ...
Yan takarar biyu sun yi musabaha a farko, suka tsaya a bayan mimbarinsu a wani dandamali a Cibiyar Kundin Tsarin Mulkin Kasa ...
Ruwan sama mai yawa da kuma fashewar da wata madatsar ruwa ta yi a jihar Borno sun haddasa mummunar ambaliyar ruwa a ...
Fafatawar mataimakiyar shugaban kasa Kamala Harris da tsohon shugaban kasa Donald Trump gobe Talata 10 ga watan Satumba da ...
Kwararru na majalisar dinkin duniya sun ce kungiyoyin ‘yan ta’adda a Afirka suna kara amfani da jirage marasa matuka wajen ...
Kiyasi ya nuna mutum miliyan 51.3 ne suka kalli muhawarar Trump da Biden a watan Yuni, ana kuma hasashen wadanda za su kalli ...